Kayi hakuri kajaraba soyayya dani zan kawo haske a cikin rayuwarka
Bazan taba sanki har abada bakeba babu wata mace dazan so a duniya
Dan Allah Kayi hakuri
Wlh Ina Sanka
Na tsani So Banasan So Bazanyi So ba
Kayi hakuri
Wlh Zan kwakkwada maki Mari
Tarikemai Riga ya hincike Yabarta a nan zube
Gaskya
Nura baka kyautama wannan yarinya babu kalar Sanda bata Nunama a duniya amman kullin cikin wulakantata kake
Ni wlh Rayywama nake gujemai
Waiku mekuke Nufi Nifa nada lefin komai a wanann Lamarin
Nagaya mata gaskiya ni Babu shaukin So a Zuciya
Kajiko Irin hakada yake gaya mata a kowane lokaci
Nura Baka kyautawa wlh
Nagaji da wannan Iskancin da kukemin Wai ana Soyaya dolane
Yawuce yabasu waje
Haba
Amira
Wlh wannan ba ajinkibane
Bekamata akan da Namiji kirinka zubar da kimarkiba
Wlh Ina Sanshi Sosai
Shikuma yace besanki
Wannan abunne ke kara hassala Zuciyata
Lok
Amira
Kieabu da wannan Azzalimin Saurayi
Nuranne Azzalimi
Meyayi maki
Bekomaiba kenan
Babu abunda yayi
Shikenan
INA NURA
Kazo kayi bakuwa
Barka da Zuwa yauwa mukoma daga chan a'a anan zanfadi abunda nazo dashi
Marainiyace batada Mahaifi sannan batada wa ba kani
Mahaifiyarta ita kadai gareta
Amman ayunzu haka tana kokarin
Rasata saboda kai
Wacec
Amira
Daman shirmanda kikazo fayamin kenan
Yajuya zai wuce
Idan magana ta shirmece
Nasan dole katsaya ka saurari mahaifiyarta itama tazo nan
Yawaigi cikin mamaki
Dana dan Allah kada kayi sanadiyar mutuwar diyata wlh
Tana gaf da barin duniya akan sanda takema
Narokeka dan Girman Allah dan Tsufana katemakeni
Kada kayi sanadiyar mutuwar diyata
Saka tafi suka bashi waje
Kasaiga abunda muke gayama
Muma muna rokonka dan Allah kaje ka kula da wannan baiwar Allah
Kunki ku gane menake nufi
Konace ina santa karya nake
Karya kukesan nayi mata Bamuce kayimata karyaba
Amman duk wanda yace yana sanka yafi karfin wula kanci
Umar kayi tunani
Suka tashi suka badhi waje
Jikindhi yayi sanyi
Amman yayi tsaki Wlh bazanjeba Ita abun ya shafa
Amincin Allah Ya Tabbata Agareki mai girma

0 Comments