YADDA ZAKASA MACE TA KWANA TUNANINKA IDAN TAYI MAKA LAIFI TA GAZA SAMUN NATSUWA {TASHAR MASOYA} DEFENCE



Meyasa kike nema ki jagulamin lissafin Rayuwa

ZARA nakula kinada mantuwa Amman bara natunami kinsha cemun
Kome nayi maki kinyafemun
Bazaki iya fushi daniba


Da ni kadai zaki iya aura acikin mazan duniya
Nine Wanda yayi nasarar samun Soyayyar ki


kince kina Sona kamar yadda kike son kanki
Kince bakyason kukana


UHUM to Amman meyasa yau Kika banni inata famar zubar da hawaye sekace wani mara gata 
ZARA kituna fa duk kekika Fadi haka


WHATSAPP NO : 08161109981


Post a Comment

0 Comments