GIRMAN SONKI A ZUCIYATA

Barka da Wannan Lokaci Mai Halacci yar Mutunci Raina Namatukar Baci idan Ranki yabaci Na tsani Duk abinda zai iya janyo fushi acikin Zuciyar ki komin yadda yakemin Dadi a Rai 


Aduk sanda naji Zazzakar Muryarki Inasamun Farinciki Mara misaltuwa Amman Kuma Raina Yana Tsananin Baci idan kikayi fushi Kuma Ina tsanar Wanda yasaki fushi kowaye ko nine 

Ni mutunne Wanda kafin Naso abu haryasami gurbi a zuciyata nakan Dade to Amman idan Naso Abu Ina Sansa so Na gaskiya babu Mai iya Raba zuciyata da abinda takeso sai Allah

 Inada zafin kishi San farincikinki wannan dalilinne yasa nake son faranta maki rai a kowane Lokaci bazantaba iya jurar ganin bacin Rankiba daraina da lafiyata

 Bantaba tunanin akwai abunda zai iya hanani bacciba yakuma haifar min da bacinrai na Tsawon Kwana bakwai

Se Lokacinda kikace in fita rayuwarki

Post a Comment

0 Comments