KALAMAN SOYAYYA NA MAZA DA MATA

Barka dadare Abban Husna jinjina a gareka namijin duniya Dan gaske Wanda yasan darajar Masoyiyarsa ya gajiyar Aiki 

yau yininayi tunaninka inafatan kadawo gida lfy Rabin Raina Wanda ya Hana Ruwan hawaye kwarara da ga idona

 Masoyiyatah Dausayin Zuciyatah kece gurina jiya nayi mafarkin munyi Aure hakan yasa tsawon yinin yau gabadaya nayisa cikin farinciki nadawo gida lfy

Kema inafatan kina lfy Abun Alfaharina Dadadan kalamanka kan sanyaya min rai,tamkar ruwan sanyi lokacin buda baki Abban Khareema kahadu kana Zuciyatah Dare da Rana

Post a Comment

0 Comments