YADDA ZAKASA MACE TAJI TAUSAYINKA HAR TAYI KUKA DA KALAMAN BAKINKA {TASHAR MASOYA} HISTORICAL



KHAIRAT rabona da barci harna manta kullin sai kuka da tunaninki saboda tundaga lokacinda Kika fara fushi dani nashiga wani mawuyacin hali na zama tamkar Mai mataccen jiki bana iya katabus na rame bana iya cin ko da abinci jikina ko ina ciwo yake saboda yadda kaunarki ta mamaye komai


Aziza inaso kisan kaunarki tayi girma acikin zuciyatah girmanda bazan iya rayu a duniya babukeba Babu abinda nafi kauna awannan dunya sama dake na tsani duk abinda zai matsama Rayuwar ki gurina ki rayu cikin walwala dajin dadi akowane lokaci hakanne yasa kullin cin kaffa kaffa nake domin gudin facin ranki


Amman ni yanzu wanan shine sakamakon da zakimun 


WHATSAPP : 08161109981

Post a Comment

0 Comments