
Yanzu lokachi ya chanza an daina furtawa yam mata KALMAR SO a haduwar ka ta farko, lallai ne idan kana so kasamu karbuwa wajen mace
to kasamu wata hanya wadda zaku ringa haduwa kuna fira koda gaisawa, A cikin firar kada ka kuskura ka nuna mata alamomin So ka kyaleta zuwa gaba zata sani kayi kokarin sakata daria a lokacin da kuke tare,
Idan kuka fara shakuwa ka ringa nuna mata duk duniya bakaga macen data tsaru ba kamarta kuma karinka yaban hankalinta mata nasan irin haka amma kada ka zaKe a wannan fannin, Sannu a hankali sai ka fara aika mata text ta ido kuma zuwa lokachin ka dan ringa tambayarta cewa Wai wane mai tsananin sa,a ne ya mallaki zuciyar wannan tsadaddiyar budirwa gaskiya shidai yasami duniya ?
Idan kana fadar haka kaga ta basar da zanchen tofa kachi kana gab da samun muhallin rayuwa acikin zuciyarta gari ko kuma tace ma wani ne kuma taKi fada maka sunansa to kai din take nufi sai achigaba da buga Soyayya
IDAN KAJI DADIN WANNAN ABU KAYI COMMENT
DAGA TAURARI STAR TV
WhatsApp : 08161109981
INSTAGRAM taurari_star_tv
Twitter @taurarit
Mungode
0 Comments