Aziza idan na cemaki ina lfy Tabbas nayi karya kema kinsani Babu tayyada zan kasance lfy kina fushi Dani saboda gabadaya kece farincika kuma gurina na wannan duniya Dallah kiyi hakuri
Azizi Ina rubuta wannan wasikane hawayan bakin ciki na kwarara daga idona Aziza ya kamata kiyi hakuri haka azabar tayi yawa kefa musilmace kuma nasan bakisan kiganni acikin damuwa
Isan kinki hakura iname tabbatar maki zuciyata nagab da fashewa
WHATSAPP : 08161109981

2 Comments
08084957723
ReplyDeleteNajidadin wannan
ReplyDelete