SHAHARARRUN KALAMAN SOYAYYA

Aminatah kinkosan Allah yaimiki ni imar kyau da hankali gamida tsan tsar nutsuwa

 Uhhh nikam namore Kuma nagodewa Allah dayabani mace Mai Daraja acikin mata 

Ke nasarace acikin Rayuwatah tunda muka hadu komai nawaya ya sauya Koda yaushe a cikin farinciki nake Kuma kece silar komai Maryam kin iya soyayyake ke nasarace a arayuwata 

 Haba Abban Salim Meyasa kake fushi Dani idan kana fushi dani inakakeson nasa kaina kaikadainefa acikin zuciyatah Kuma Kaine farincikina Kayi hakuri nagane kurena Dan Allah kasaki fuskarka Zanji Sanyi a Raina

Post a Comment

0 Comments