YADDA ZAKI MALLAKE SAURAYINKI YA GAZA RABUWA DA KE KO TUNANIN KARA BUDIRWA DA KALAMAN BAKINKI AMMAN SEKIN DAURE KALAMAN AKWAI NAIYI {TASHAR MASOYA}





RABI DA KWATAR RAYUWATA

Aduk Lokacinda Muke tare Nakanji Tamkar na hadiyeka saboda yadda nake Mutuwar kaunarka


Babu abinda ke rikirkitani Sama da fushinka Inajin dadi idan naganka kana murmushi 


Dani da kai ba hanta da jinibane Zuciya da jikine Bazan iya zama aduniyaba idan bani tare da kai ba saboda kaine mahadin rayuwata Ke haskece Acikin Rayuwatah 


Kamar yadda Kifi bazai iya Rayuwa a saman dutseba 


Shuka bata girma seda Ruwa


Halitta bata Rayuwa seda abinci 


Haka Nima Bazan iya Rayuwaba sedakai Sedakai.


KAINE ABINCIN RUHI


WHATSAPP NO : 08161109981

Post a Comment

0 Comments