YADDA ZAKISA NAMIJI TUNANINKI DARE DA RANA DA KALAMAN BAKINKI /THINKING




Masoyina Karikemin Amanar kanka duk duniya Babu Abinda nake kauna sama da Kai 

Kullin kuma a kowace rana kaunarka karuwa take a zuciyata 


Dan Allah Kada kakaryamin Zuciya na rokeka duk sanda wata tace tana sonka ko ta gwadamaka Alamu kacemata kanada wadda take sonka fiye da yadda take son kanta


WHATSAPP NO: 08161109981

Post a Comment

0 Comments