AMINCIN ALLAH YA TABBATA A GAREKI KYAKKYAWAR MACE
Hakika Kin Hadu Haduwa Ta Hakika Ki nada Matukara kyau da Burgewa
Ga Hankali Ga Tsafta Ga Kunya Ga Kyakkyawar Sura
Maryam Kina Matukar Burgeni Buregawa Ta Sosai A duk Lokacinda Na Kalleki nakanji Tamkar Ina Kallon Wata Saboda Tsabar Hasken Fuskarki
Idan Kuma Kikayi Magana Nakanji Takar Ana Kada Goge Soboda Zagin Muryarki
Na dade Ina kaunarku kuma kullun hau hawa kike a cikin zuciyata da rayuwata
A duniya babu abunda zuciyata ke san mallaka sama da ke
Ina sonki ina kaunarki kauna ta hakika
WHATSAPP NO : 08161109981

0 Comments