Assalamu Aliki Baiwar Allah
Wa'alaika Salam
Sunana Abdurra'ub Bin Affan
OK Meke Tafe da kai
Tundaga Ranar da Idanuna Suka fara tozali da ke naji Ina Sanki
A haka
Menen Aibun wannan Shigar tawa
Kai kana ganin ni kalarkace
Tarbiyar gidan ku da kamun kanki yasa naji ina sanki
Ame kazo
Akasa nazo
Sekacemun kai gurgune kenan
Lafiyata kalau
A hakan
To amman menen Aikinka
Ni dalibine
Ina karatu a Islamiyar darul hadis Ta bayam Unguwarku
Ok To yayi
Tajuya zata tafi
Baki bani Amsar Kalmar So dana gaya makiba
Bakada komai Taya za'ayi nasoka
Haba baiwar Allah Arzifa na Allah ne
Banida Lokacinka

0 Comments